![]() Login With Facebook Or Please Join Naijapals! or Login
← Back | Music Library
Play / DL → ( 13694 plays)Sau da dama ni kan fadi... Amma yesu bai yashe ni ba. Sau da dama ni kan yi kuskure.. Amma baba bai yashe ni ba.. Saboda ni ka sha bulala... Saboda ni an tofa maka miyau. Saboda ni an zage ka... Saboda ni an gichiye ka... Chorus Toh Me Zan Baka baba na.. "Sai dai wakar yabo.. Zan kawo" Me Zan Baka baba na "sai dai wakar yabo... Zan kawo" Bani da komai da yafi wakar yabo... "sai dai wakar yabo... Zan kawo " 2x Verse 2 The highest price was paid, to a world of sin... I received your love, Even though am not worthy "Yesu Mai jinkai" Because of me you came, you turned your back on your glory "Yesu Mai kauna ta... You sent you word to me, Now faith is over my fears Yesu Mai jinkai... Chorus Toh Me Zan Baka baba na.. "Sai dai wakar yabo.. Zan kawo" Me Zan Baka baba na "sai dai wakar yabo... Zan kawo" Bani da komai da yafi wakar yabo... "sai dai wakar yabo... Zan kawo " 2x Copy Link: rating: 5 stars/1 ratings Tweet No comments yet Add CommentPlease Login To Add Comment |
Follow @Naijapals |