Login With Facebook Or Please Join Naijapals! or Login
Allah ya yi wa Dan masanin Kano Alhaji Yusuf Maitama Sule rasuwa a ranar Litinin da safe bayan ya sha fama da jinya. Wata majiya daga iyalansa ta tabbatarwa da BBC rasuwar, amma babu wani karin bayani zuwa lokacin wallafa wannan labari. Ya - 9 years ago28Yrs male from katsina, Nigeria |
|
Follow @Naijapals |