![]() Login With Facebook Or Please Join Naijapals! or Login ![]() Allah ya yi wa Dan masanin Kano Alhaji Yusuf Maitama Sule rasuwa a ranar Litinin da safe bayan ya sha fama da jinya. Wata majiya daga iyalansa ta tabbatarwa da BBC rasuwar, amma babu wani karin bayani zuwa lokacin wallafa wannan labari. Ya - 7 years ago26Yrs male from katsina, Nigeria |
Follow @Naijapals |